Gizago

Gizago

Najeriya: Matsala jiya, matsala yau kuma matsala gobe?

Shin bai kamata a samu jarumin mazan da ya kamata ya kwato ki daga kangin matsala zuwa sa’ida ba?

Marigayi Sardauna Ahmadu Bello: Ba rabo da gwani ba…

Yau kimanin shekaru hamsin da suka gabata Allah Ya amshi ran jangwarzo.

Yaushe ’yan Arewa za su hankalta?

Shin laifin me yankin Arewa ya yi wa wani?

Balahirar Fyade: Jan hankali ga iyaye da al’umma (3)

Wannan ne ci gaban mukalar daga Babban Lauya, Ustaz Yusf O. Ali (SAN), fassarar Barista M. B. Mahmoud Gama: A wani bincike da suka aiwatar, mai taken:

Balahirar Fyade: Jan hankali ga iyayen yara da al’umma gaba daya (2)

Yawaitar fyade a Najeriya ya zama tabbataccen batun tattaunawa a tsakanin ’yan Najeriya.