Gizago

Gizago

Abin boye na fitowa fili

Rahotannin da kafofin watsa labarai suka fi yayatawa a karshen makon jiya da farkon wannan mako shi ne na abin fallasar nan da wani limamin Kirista da

Ebola: Tsakanin ilimi da siyasa

A farkon wannan mako ne mahukuntan Najeriya a bangaren ilimi suka bayar da umarnin a cfi gaba da rufe makarantun firamare da sakandare na kasar nan, a

Yanzu Ribadu ya zama karuwan dan siyasa ke nan?

Ma’abuta wannan fili kun san ban cika tsoma baki a harkar siyasa ba, don kada a ce Gizago na da jam’iyya ko gwani a tsakanin ’yan takara. To amma wani

Yadda al’amuran ilimi suka tabarbare a Najeriya

Babu raba daya biyu, duk wanda ya kwana kuma ya tashi a kasar nan, ya san cewa tabbas harkokin ilimi sun tabarbare a wannan kasa tamu. Shin laifin wan

Lallai ne a dauki matakin dawo da ’yan matan Chibok

Daga dukkan alamu dai al’amarin ’yan matan Chibok na neman ya gagari kundila, domin kuwa an shiga wata na hudu ke nan cur da ’yan Boko Haram suka sace