Gizago

Gizago

In ana son hana bara to a hana sata a Najeriya

Malam Isma’il Sani Yabo Sakkwato, ya yi nazari mai tsawo game da kokarin da ake na ganin an hana barace-barace a Najeriya. Ga abin da nazarin nasa ya

Ko kun san watan canjin alkibla?

Mun samu wannan nazari mai muhimmanci a wannan lokaci daga Dokta Uba Ahmad Ibrahim, [email protected] mai lambar waya 07061587787. Ga gundarin naza

Yunwa da kishirwar banza ko na alheri?

Ya ku Gizagawan Zumunci, idan Allah Ya kai mu mako mai zuwa, za mu shiga cikin bakon wata. Wata mai alfarma da adimbin albarka. Watan da wasu za su da

Mulkin Jihar Kaduna: kalubalen da ke gaban Gwamna Mukhtar Yero

Mun samu wannan sako daga alkalamin Aliyu S. Usman Rigachikun, No. AC 26, danmasani Bello Sani Road, Rigachikun-Kaduna (08093349542):A yau ina son in

Ta’aziyyar Malam Sulaiman Muhammad: Wannan wane irin mutum ne?

Masu iya magana sun ce, Allah kada Ya kawo ranar yabo! A ranar Alhamis ta makon jiya ce na sake gane ma’anar wannan azancin magana. Babban dalilin sak