Hotuna

Hotuna

HOTUNA: Yadda aka karɓi baƙuncin Tinubu a Brazil

Tinubu ya samu kyakkyawar tarba daga Shugaban Brazil, Inacio Lula da Silva.

HOTUNA: Yadda zaɓen cike gurbi ke gudana a sassan Najeriya

Ga hotunan yadda ake gudanar da zaɓen cike gurbi a sassan Najeriya.

HOTUNA: Yadda aka yi Jana’izar Sarkin Gudi na Yobe bayan rasuwarsa a Abuja

Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni ya ranar Juma’a ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar wajen hakartar taron.

Tinubu ya karɓi baƙuncin Abdulmumin Jibrin Kofa

Ziyarar wadda hadimai daga ɓangarorin biyu suka riƙa yaɗawa na ci gaba da ɗaukar hankalin jama’a.

HOTUNA: Yadda Aisha ta koma gidan Buhari na Kaduna

Aisha ta koma gidan marigayin ne bayan shafe kwanaki tana karɓar gaisuwa a Daura.