Hotuna

Hotuna

HOTUNA: Shugaban Gambiya ya kai wa iyalan Buhari ziyarar ta’aziyya a Daura

Shugaban na Gambiya ya yi wa iyalan marigayi Buhari ta’aziyya game da rashin da suka yi.

HOTUNA: Yadda Kwankwaso ya karɓi ’yan APC zuwa NNPP a Kano

Taron ya gudana ne a gidan Kwankwaso da ke Kano.

HOTUNA: Atiku, Obi da El-Rufai sun ziyarci kabarin Buhari

Buhari, ya rasu bayan fama da rashin lafiya a Birnin Landan.

HOTUNA: Yadda aka tarbi gawar Buhari

HOTUNA: Atiku da iyalan Dantata da gwamnoni da ministoci sun taru a gidan Buhari

Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da Sarkin Daura da ministoci da gwamnoni sun yi wa gidan tsohon Shugaban Kasa Muhamamdu Buhari tsinke domin taR