Hotuna

Hotuna

HOTUNA: Yadda Sarki da Gwamnonin Kano da Jigawa suka sauka a Madina domin jana’izar Dantata

Tawagar Sarki Muhammadu Sanui II da  Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da Gwamnan Jigawa Umar Namadi sun sauka a Madina domin halartar jana’izar Alh

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar Aminu Ɗantata a Kano

Marigayin ya rasu yana da shekaru 94 a duniya.

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar ’yan ɗaurin auren da aka kashe a Filato

Sai dai Gwamnatin Filato ta ce za a hukunta waɗanda suka aikata laifin.

HOTUNA: Yadda Tinubu ya ziyarci waɗanda suka jikkata a harin Benuwe

Tinubu ya kai ziyara jihar ne domin jajanta wa waɗanda hare-haren ya shafa.

HOTUNA: Yadda ambaliya ta raba mutane da muhallansu a Mokwa

Ambaliyar ta yi ajalin sama da mutum 100 tare da lalata dukiya mai tarin yawa.