Hotuna

Hotuna

HOTUNA: Tinubu ya karɓi baƙuncin Shugaban Saliyo a Abuja

Nijeriya da Saliyo sun haɗa kai kan tsare-tsaren da suka shafi samar da zaman lafiya, kwanciyar hankali da ci gaba a Afirka.

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar Haruna Zago a Kano

Haruna Zago ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya.

HOTUNA: Yadda gobara ta ƙone gidaje, amfanin gona da dabbobi a Kano

Hukumar ta ce tana gudanar da bincike domin gano musababbin tashin gobarar.

Yadda Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass ya yi wa Tinubu addu’ar nasara

Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass kuma ɗansa, Sheikh Mahi ya ba wa Tinubu tabbacin sanun goyon bayan mabiya ɗarikar

HOTUNA: ’Yan sandan Abuja sun ƙwato kayan lantarki da aka sace

Wasu daga cikin kayayyakin da aka ƙwato da suka haɗa da: Igiyoyin wutar lantarki masu yawa, an baje kolin su a yayin da rundunar ‘yan sandan Abuja ta