Hotuna

Hotuna

HOTUNA: Tankar mai ta yi bindiga a Dikko Junction

Wata mota dakon mai maƙare da man fetur ta yi bindiga bayani ta yi hatsari a mahaɗar Dikko Junction da ke Jihar Neja, a kan hanyar Abuja-Kaduna.

HOTUNA: An kama mota cike da yara 59 da aka sace

’Yan sanda sun kama wata mota ɗauke da ƙananan yara 59 ’yan shekara huɗu zuwa 12 da ake zargin sato su aka yi a Abuja

Hotunan zanga-zangar tsofaffin sojoji Abuja

Tsoffin sojojin Nijeriya a yayin da suke gudanar da zanga-zanga a Ma’aikatar Kuɗi ta Ƙasa kan ƙin biyan haƙƙoƙinsu na tsawon shekaru.

HOTUNA: Bikin baje kolin al’adun Jihar Filato

Kalli hotunan yadda ake gudanar bikin baje kolin al’adun al’ummar Jihar Filato a garin Jos

HOTUNA: Yadda matafiya suka yi cirko-cirko a Tashar Jirgin Ƙasa ta Idu da ke Abuja

Sai da lokacin hawa jirgin ya yi jami’an tashar suka sanar da jama’a cewa an ɗage lokacin da awa huɗu, zuwa ƙarfe biyu na rana.