Hotuna

Hotuna

HOTUNA: Bikin Al’adun Kudancin Kaduna

Bikin Al’adun Kudancin Kaduna na 2024 na gudana a Filin Wasa da ke garin Kafanchan

HOTUNA: Zanga-zangar tsoffin sojoji kan rashin biyan haƙƙoƙinsu

Tsofaffin sojojin Nijeriya sun yi dafifi suna zanga-zanga a Ma’aikatar Kuɗi ta Ƙasa, saboda rashin biyan su haƙƙoƙinsu

HOTUNA: ’Yan kasuwar Kano sun yi alkunut kan kwana 70 babu wutar lantarki

Kanana da matsakaitan ’yan kasuwa a Kano sun yi sallah da addu’on’i neman dauki daga Allah bayan shafe kwana 70 babu wutar lantarki.

HOTUNA: Gidaje 753 da EFCC ta kwace a hannun jami’in gwamnati

Waddannan su ne rukunin gidajen 753 da hukumar EFCC ta kwace a lokaci guda a hannun wani jami’in gwamnatin Najeriya

HOTUNA: Direbobi sun tare hanyar Lokoja zuwa Abuja saboda cin zarafin sojoji

Bayanai da ke fitowa daga garin Abaji da ke kan hanyar Lokoja zuwa Abuja na cewa direbobin manyan motoci sun rufe hanyar ruf, al’amarin da ya ja