Iyayen Giji

Iyayen Giji

Mata a nemi ilimin aure kafin yinsa

Godiya ta tabbata ga Allah (SWT) wanda Ya halicci komai. Babu wani abu mai faruwa ba tare da nufi da ikonSa ba. Tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen

Hajiya Halima Ahmadu Jabiru: Ina so a tuna ni a matsayin mai taimakon jama’a

Hajiya Halima Ahmadu Jabiru ‘yar Jihar Nasarawa ce, ta yi digirinta a bangaren kasuwanci, ta yi aikin banki, daga baya kuma ta tsunduma cikin harkar s

Ba a yi wa zawarawa adalci

Dole na jinjina wa gwamnatin Kano da ta fito fili ta nuna wa zawarawa kauna kuma ta yi musu gata ta hanyar aurar da su ga mazajen da suke kauna ta han

A’isha Ibrahim dankani: Kwalliya da ado ba su ba ne aure

Hajiya A’isha Ibrahim dankani lauya ce, kafin ta yi ritaya ta zama darakta a ma’aikatun tarayya 16 da suka hada da ta mata da ta ‘yan sanda da ta kimi

Wace ce mace mai kyau?

A al’ada  ta dan Adam yana son tufafi mai kyau,  domin ya sani tufafi mai kyau yana kara wa mutum kima  da martaba, hakan ne ya sa shi