Iyayen Giji

Iyayen Giji

Abubuwa 5 da za ki sanya a jakar kwalliyarki

Ina fatan ‘yan mata na da jakar kwalliya. Ko mece ce jakar kwalliya? Jakar kwalliya karamar jaka ce da za ki iya adana kayan kwalliyarki kamar su; jam

Darussa daga labarin rayuwar auren Kabir da Hafsat (2)

Assalamu alakum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan filin. Ga ci gaban labarin da muka fara kawo muku makon da ya gabata:Ana cikin haka sai Hafsat t

Hajiya Hajarat danyaro Ibrahim: Burina in taimaki nakasassu

Hajiya Hajarat danyaro Ibrahim ita ce  mai ba Gwamnan Jihar Nasarawa Alhaji Tanko Al-Makura shawara kan harkokin siyasa, kuma daraktar kungiyar w

Darussa daga labarin rayuwar auren Kabir da Hafsat

Zaune nake a kan kujera a ranar Lahadin da ta gabata ina karanta Jaridar Sunday Trust, sai na ji wayata ta fara kadawa. Da farko ban mayar da hankali

FITATTUN MATA

Hajiya Zainab Buba Galadima: Burina in zama abar jingina ga mata Zainab ‘yar Buba Galadima ce, Sakataren Jam’iyyar CPC na kasa, kuma ita ce kansilar W