Matakan hana soyayyar sheke aya
Soyayya jigo ce da ake kulla alakar auratayya tsakanin mace da namiji, hakika gina soyayya na da matukar muhimmanci
Iyayen Giji
Soyayya jigo ce da ake kulla alakar auratayya tsakanin mace da namiji, hakika gina soyayya na da matukar muhimmanci
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a cikin wannan fili.
Barista Fatima Gamdo Birma
Sau da dama idanun mata kan rufe wajen rububin sayan kayan mata ko kuma hakin maye don a ganinsu ta haka ne za su iya mallake mijinsu har ya rika gani
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan filin, ga karashen rubutun da muka fara kawo muku a makon da ya gabata.