Zaman aure: Zabar aboki da abokiya (2)
Assalamu alaikum, barkanmu da warhaka, ga karashen rubutun da muka fara kawo muku a makon da ya gabata.
Iyayen Giji
Assalamu alaikum, barkanmu da warhaka, ga karashen rubutun da muka fara kawo muku a makon da ya gabata.
Ba ina nufin zama a majalisa wanda abokai kan yi, wanda kuma ba ya rabuwa da gulmace-gulmace na aibata juna,
Assalamu alaikum.
A wannan lokaci da muke ciki tabarbarewar aure ta yi kaka-gida a cikin al’umma, a kullum rikice-rikice ke barkewa tsakanin ma’aurata.
Mutuwar aure a halin yanzu ta zama ruwan dare a tsakanin Hausawa fiye da kowace kabila a duniya.