Mace a cikin gida: Abubuwan da ya kamata ta rika yi
Gida ko muhalli waje ne mai muhimmanci, musamman a wajen mai iyali, domin waje ne na hutawa daga gajiyar da mai rai ya yi wajen aikace-aikace da matsa
Iyayen Giji
Gida ko muhalli waje ne mai muhimmanci, musamman a wajen mai iyali, domin waje ne na hutawa daga gajiyar da mai rai ya yi wajen aikace-aikace da matsa
Assalamu alaikum, barka da warhaka. Ga karashen rubutun da muka kawo muku makonnni uku da suka wuce.
Assalamu alaikum, barkanmu da warhaka? Ga ci gaban rubutun da muka fara kawo muku makonnin biyu da suka gabata.
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Kalmar kishi, ba ta bukatar wani dogon bayani ga dukkan wani dan’adam, mace ce ko namiji.