Soyayyar mahaifa ga dansu (2)
Yaro yana fara iya magana za a fara koya masa sanin addininsa, ta hanyar koya masa wadansu daga cikin ayoyin kur’ani mai girma yana biyawa.
Iyayen Giji
Yaro yana fara iya magana za a fara koya masa sanin addininsa, ta hanyar koya masa wadansu daga cikin ayoyin kur’ani mai girma yana biyawa.
Soyayyar iyaye ga dansu ya kamata ta faro ne tun daga lokacin daukar cikinsa:
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan filin.
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a wannan filin. Ga ci gaban mukalar da muka fara kawo muku a makon da ya gabata.
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.