Dandalin Facebook: Mata aji tsoron Allah
Assalamu alaikum ma’abuta wannan fili. Godiya ta tabbata ga Allahu (SWT) hade da salati ga Annabi Muhammadu (SAW).
Iyayen Giji
Assalamu alaikum ma’abuta wannan fili. Godiya ta tabbata ga Allahu (SWT) hade da salati ga Annabi Muhammadu (SAW).
A makon farko na watan Agustan da ya gabata ne aka gudanar da bikin makon shayar da jarirai nonon uwa na duniya karo na ashirin.
Yawan mace-macen aure a cikin alummarmu ba bakon abu ba ne, musamman Hausawanmu, hakan kuwa ya samo asali ne daga rashin iya kyakkyawar mu’amala a tsa
Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili. Muna fata an yi Sallah lafiya.
Malam Bahaushe na yi wa mata kirari: “Mata adon gari, idan babu ku babu gari.”