Iyayen Giji

Iyayen Giji

Gare ki uwar ’ya’ya (Kunya da amana) Daga Salihu Makera   Assalamu alaikum warahmatullah. Kamar yadda muka sani ginin al’umma yana farowa ne daga

Gare ki uwar ’ya’ya (Tausayi da Cika alkawari)

Assalamu alaikum warahmatullah. A ci gaba da darasinmu mai take na sama yau za mu duba wasu kyawawan siffofi ne da ake so uwar ’ya’ya ta siffantu da s

Gare ki uwar ’ya’ya (Afuwa)

Assalamu alaikum warahmatullah. A makon  shekaranjiya ne muka fara gabatar da wannan makala mai taken: “Gare ki uwar ’ya’ya” inda muka tattauna kan ko

Abubuwa uku da ke hallakar da matasa (2)

2-Kallace-Kallace; Ta wadannan kafafe ne matasanmu ke daukar wasu bakin  dabi’u, kama daga aski, sanya wando ko rika, sanya sarka a wuya, sanya ’yan k

Gare ki uwar ’ya’ya

Aminicin Allah da rahamarSa su tabbata gare ki, ya ke uwar ’ya’ya!  Bayan haka na san kina sane da cewa a matsayinki ta uwa ke ce ginshiki mafi girma