Iyayen Giji

Iyayen Giji

Illolin bilicin da shafe-shafe ga mata

Shafe-shafe suna da illoli masu yawa ga ’ya mace. Na farko yakan canja wa mace launin fatarta. Fatar da ba a yi wa shafe-shafe ba ita take ba da

Nasiha ga maza masu cutar da matansu (2)

A wani labari makamancin wannan, wani magidanci ne yana tare da matarsa da ’ya’ya bakwai, a daki daya suke kwana saboda talauci, domin ba

Nasiha ga maza masu cutar da matansu

Ina yi wa masu bibiyar wannan shafi sallama irin ta addinin Musulunci, Assalamu alaikum.  Da fatan kuna cikin koshin lafiya.  Kamar kullum,

Aure maganin mugun aiki a cikin al’umma

Na ambaci wannan kalma ce ba don cin zarafi ko cin mutumcin kowa ba, sai domin dan abin da zan iya ba da tawa gudummawar a kan wannan al’amari m

Zamantakewar aure: Muhimman bayanai ga ma’aurata

Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki, tsira da amincin Allah su tabbata ga cikamakin Annabawa Muhammadu (S.A.W). Kamar yadda aka sani aure wani