Iyayen Giji

Iyayen Giji

Ranar ’Ya Mace: Wahalar tarbiyyar ’ya’ya mata a Arewacin Najeriya

Iyaye sun bayyana fahimtarsu kan wahalar tarbiyar ’ya’ya mata da maza

Ranar Yara Mata: A Najeriya aka koyar da mu kamar ’ya’yan turawa —A’isha Isma’il

A zamanin da an fi daukar ’ya’ya mata da daraja kuma duk yarinyar da ta kammala sakandare, tana da kwarewar yin kowane irin aikin ofis

Yadda jinin al’ada ke hana ni zuwa makaranta —Daliba

Halin da daliban sakandare mata ke shiga a yayin jinin al’ada, albarkacin zagayowar Ranar Yara Mata ta Duniya karo na 10

Koyon hada abincin jarirai ya kori Tamowa daga yankinmu

Kungiyar Sasakawa ce ta musu dabarun hada abincin jarirai mai gina jiki daga abubuwan da suke nomawa

‘Ranar Yara Mata: An koyar da mu a Najeriya daidai da ’ya’yan turawa’

A zamanin da an fi daukar ’ya’ya mata da daraja kuma duk yarinyar da ta kammala sakandare, tana da kwarewar yin kowane irin aikin ofis