Iyayen Giji

Iyayen Giji

Burina in taimaki al’umma –Farfesa Fatima Sawa

Farfesa Fatima Sawa, tsohuwar Malamar Jami’a ce kuma kwararriya akan ilimin tsirrai (botany). Sannan tana daya daga cikin matan da suka yi fice a tsak

Kayan da’a: Mata a rika yi wa kai kiyamul– laili (2)

Su ce amfani da wadannan magunguna za su sa su ga darajar da yake ba su ta karu. Zai mayar da su ‘yan gaban goshinsa; zai mayar da su sun fi nono fari

Burina in taimaki al’umma –Dokta Larai Aliyu

Dokta Larai Aliyu Likita ce da ta yi suna a Jihar Sakkwato wajen taimakon al’umma musamman mata don ana kallonta ne a matsayin mace likita da ta fi sa

Kwanan nan mata za su raba Kano da shara – Zubaida Abubakar Damakka

Barista Zubaida Abubakar Damakka ita ce Kwamishinar Ma’aikatar Al’amuran Mata da Walwalar Jama’a ta Jihar Kano.  A tattaunawarta da Aminiya ta ba

Mata da shaye-shaye: Labarin Halimar Jos (10)

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili mai albarka. Muna fata kuna cikin koshin lafiya. Wannan makon shi ne ya kawo mu makon da z