Iyayen Giji

Iyayen Giji

Maza ne babban kalubale ga siyasar mata a Najeriya -Honorabul Khadija Ibrahim

Hajiya Khadija Abba Ibrahim wacce aka haifa a shekarar 1967, tana daya daga cikin fitattun matan da ake alfahari da su a Arewa, kasancewarta ‘yar Maja

Illar rashin yi wa miji biyayya

Wata mata ce da Allah Ya albarkace ta da ‘ya’ya hudu da mijin mai biya mata bukatunta daidai gwargwado amma kash ita dai duk abin da ya yi mata ba ta

Darasai ga masu son auren jari

A auratayya, akwai wani salo da wasu daga cikin mata suka shahara akan shi wanda masu sharhi suka sha yin sharhi a kai. Wannan ba wata halayya ba ce f

Hajiya Bilkisu Goggo: Baya mai goya marayu

Hajiya Bilkisu mace ce da ta yi fice wajen bayar da gudunmawa wajen cigaban ilimi a Jihar Jigawa kuma ita ce ta farko a jihar da ta kafa Makarantar St

Bambance-bambancen da ke tsakanin mace da namiji

A Duk lokacin da ake magana a kan bambanci tsakanain namiji da mace, to ana magane ne a kan bambancin da tsarin halitta ya haifar ba wai don wani jins