Iyayen Giji

Iyayen Giji

Yadda za a gane mace tagari

A mataki na farko na samun nagartacciyar mace shi ne, ka zama nagari. Matukar ka zama nagari, to ana sa ran za ka samu mace tagari. A dabi’ar kowane m

Hajiya Zainab Musa: Mata a rika taimakon juna

Hajiya Zainab Ali Musa baya ga kasancewarta ma’aikaciyar lafiya wacce ta kwashe tsawon shekaru ashirin da biyu tana gudanar da aiki a asibitocin Jihar

Budaddiyar wasika ga amare

Gaisuwa mai tarin yawa tare da fatar kuna cikin koshin lafiya. Yaya aka ji da dawainiyar biki mai alfarma da dimbin tarihi a cikin zukatanmu da kuma n

Esther Hamisu: Burina mata su shiga siyasa gadan-gadan

Esther Hamisu Lauya ce kuma ‘yar siyasa. Ta rike mukamin shugabar matan Jam’iyyar CPC da APC na Jihar Gombe.  Ta kasance mai fadi-tashin don mata

Ashe maza bayin mata ne?

Ina mamakin irin mazajen da ke cika baki suna cewa su ba za su yi wa mace hidima ba, su mace ba ta isa ta juya su ba, saboda sun mance cewa tun asali