Iyayen Giji

Iyayen Giji

Ashe maza bayin mata ne?

Ina mamakin irin mazajen da ke cika baki suna cewa su ba za su yi wa mace hidima ba, su mace ba ta isa ta juya su ba, saboda sun mance cewa tun asali

Yadda mata za su samu ni’ima

Assalamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh. Barkanmu da sake haduwa cikin wannan fili. Ga ci gaba a kan amsoshin tambayoyin da masu karatu suka aik

Hajiya Maimuna Muhammad Bala: Komai na rayuwa sai da ilimi

Hajiya Maimuna Muhammad ita ce mai ba Gwamnan Jihar Kebbi Sa’idu dakingari shawara ta musamman kan harkokin Ilimi. Ta yi shugabancin makarantun sakand

Darussan labarin Hannatun Keffi (2)

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan filin. A wannan makon za mu ci gaba da sanya sakonnin da kuka turo ne kan labarin Hannatun Keff

Farfesa Asabe Kabir: Tawakkali na rage saurin tsufa

Farfesa Asabe Kabir, lakcara ce a Jami’ar Usman danfodiyo da ke Sakkwato. Ta bayyana irin gwagwarmayar da ta sha a wajen neman ilimi. Ta bukaci mata s