Shigar tsiraici: Wayewa ko tabewa?
Abubuwan da ake gani yanzu a ma’aikatu da makarantu da kasuwanni da tituna da sauransu sun isa tabbatar da cewa tsiraici ya gama cinye matan Musulmi.
Iyayen Giji
Abubuwan da ake gani yanzu a ma’aikatu da makarantu da kasuwanni da tituna da sauransu sun isa tabbatar da cewa tsiraici ya gama cinye matan Musulmi.
Mata xari a masarautar Katagum sun samu tallafi kan kiwon lafiya. Alhaji Ghali Abdulhamid Ma’ajin Maxangala ne ya xauki nauyin biya wa matan kuxi
Misis Lydia Lodam ita ce Babbar Sakatariyar Hukumar Fansho ta Ma’aikatar kananan Hukumomin Jihar Filato. Ta ce takan taimaka wa mata musamman wadanda
daya daga cikin tanade-tanaden da ake yi wa tsarin auratayya shi ne neman aure, wanda yake da muhimmanci kwarai da ya kamata a lura da shi tun farko.
Idan ka ji tambura sai fada, inji ‘yan magana, ai kuwa haka ne, domin a makon jiya ne fadar sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ta cika da tambura da busar