Iyayen Giji

Iyayen Giji

Labarin Raliya a gidan aure (4)

“Na yi iya bakin kokarina wajen ganin na koyi girki mai dandano da gamsarwa, amma hakan ya gagara. Hankalina ya tashi, domin duk lokacin da na yi girk

Sha’awar likitanci ta sa na yi wa bishiyoyi allura ina karama – Dokta Yushral Kalli

Hajiya Yushral Kali yar fitacciyar marubuciya ce, Hajiya Zainab Alkali;Tana daya daga cikin fitattun mata masu rubuta littaffai a Nijeriya. Yushural t

Labarin Raliya a gidan aure (3)

A daren rana,r ya sanar da ni girkina yake so, ba wai na wata ba. Akwai wuraren cin abinci da yawa a gari, amma nawa yake so, don haka ba ya so, daga

Labarin Raliya a gidan aure (2)

A makon da ya wuce, mun fara kawo muku labarin wata baiwar Allah, wadda rashin iya girki ya haifar mata da matsala a rayuwar aure. Mun kai daidai loka

Hajiya Salima Makama: Burina matan Arewa su tsaya da kafafunsu

Hajiya Salima Makama ita ce Manajin-Daraktar Kamfanin gine-gine na Shelter Plus da ke Abuja. Tana noma da kiwo da kuma kasuwanci. Ta yi digirinta a ka