Iyayen Giji

Iyayen Giji

Hajiya Fatima Widi: Yawaitar mace-macen aure na ci mini-tuwo-a-kwarya

Hajiya Fatima Widi ‘yar jarida ce a Jihar Jigawa. ‘Yar gidan attajiri dan asalin masarautar Hadeja, Jihar Jigawa, Alhaji Widi Jalo wanda ya shahara a

Rayuwar aure: Matar Bahaushe sarauniya ce

A lokacin da Musulunci ya zo kasar Hausa ya riski wasu kyawawan al’adun Hausawa masu kama da na musulunci, kamar aure da zumunci da sutura da sarauta

Mace Musulma furen Musulunci

Godiya ta tabbata ga Allah wanda Yake da cikakkiyar siffa, wacce ba ta da tawaya ko kadan kuma har abada, Ya bayyana falalarsa ga mata da maza, kuma Y

Malama Halima Sa’idu: Dalilin da ya sa na fara da’awa

Malama Halima Sa’idu fitacciyar mai da’awa ce. Ta zaga kauyuka don fadakar da mata, ta gina makarantun islamiyya, ba ta da wani buri face Allah Ya kar

Hajiya Fati Larai Abubakar: Na shiga siyasa don in sanya al’umma farin ciki

  Hajiya Fati Larai Abubakar, tsohuwar ‘yar Majalisar Dokokin Jihar Neja ce, wadda ta wakilci mazabar Chanchaga, a yanzu kuma Mai Ba Gwamnan Jiha