Kananan Labarai

Kananan Labarai

An aikata fyade sau 55 a wata shida a Jigawa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Jigawa ta sha alwashin sanya kafar wando daya da masu aikata fyade da luwadi a jihar bayan da ta ce an samu aukuwar aikata

Tsadar asibitocin Gwamnatin Tarayya babban qalubale ne ga kiwon lafiya – Wazirin Dutse

Wazirin Dutse a Jihar Jigawa Iya Bayis Mashal Mukhtar Mohammed ya nemi gwamnatoci a dukkan matakai su kara yawan kudin da suke kashewa a bangaren lafi

Kotu ta tabattar wa mai maganin gargajiya dan da ya kore

A ranar Litinin da ta gabata ce Kotun Shari’ar Musulunci ta Fagge da ke titin Post Ofis a Kano ta tabbatar wa Malam El-Tijjani Muhammad dan da matarsa

‘Yan banga sun kama kwamandansu kan hada baki da ‘yan fashi

Kungiyar ’yan banga a yankin Jenkwe da ke karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa ta kama daya daga cikin kwamandojinta mai kula da Duduguru mai suna Ezi

Yadda nakiyar kamfanin Sin ke hallaka mazauna kauyukan Neja

Mazauna kauyukan Luwa da Shamayangu da Gungu da ke Zungeru a karamar Hukumar Wushishi a Jihar Neja sun ce suna cikin tashin hankali sakamakon yadda na