Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ina son mace ta gaje ni – Ban Ki-Moon

Sakatare Janar na Majalisar dinkin Duniya Mista Ban Ki-Moon ya ce zai so mace ta gaje shi a matsayin Sakatariyar Majalisar dinkin Duniya.

El-Rufa’i ya gudanar da taron Kwamitin Tsaro a Kafanchan saboda tashin hankali a yankin

A kokarinsa na magance yawan kashe-kashe a Kudancin Kaduna Gwamnan Jihar Malam Nasir El-Rufai ya gudanar da taron Majalisar Tsaro ta Jihar a garin Kaf

Gwamnati za ta binciki kwangilar yashe kogin Kalaba

Manajan Daraktar Hukumarr Kula da Tashoshin Ruwa ta Najeriya (NPA) Hajiya Hadiza Bala Usman ta bayyana niyyarta ta bincikar kwangilar aikin yashe kogi

Rashin zuwa awo na jawo mutuwar mata a Jigawa – Kwamishina

Kwamaihinar Harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Ladi Ibrahim dansure ta nuna takaicinta kan yadda mata ke mutuwa a yayin haihuwa, inda ta ce a duk ra

Don kare rayukan jama’a muke kona kayayyaki – Kwastam

Wani jami’in Hukumar Kwastam da ke kula da shiyya ta uku, mai hedkwata a garin Owerri, Cif Sufritanda Shehu Usman dahiru ya ce mutane da yawa ba su fa