Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnati ta fara binciken Jonathan kan hare-haren bam a Neja-Delta

Gwamnatin Tarayya ta fara bincike kan yiwuwar hannun tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan kan yawaitar kai hare-haren bam da ake kai wa bututun mai

Mahaddata Alqur’ani sun buqaci Xangote da ’yan kasuwa su rage farashin kaya

Kungiyar Mahaddatan Alkur’ani ta Najeriya ta bukaci Shugaban Rukunin Kamfanonin dangote, Alhaji Aliko dangote da sauran hamshakan ’yan kasuwar su rage

An tsinci ‘dan ruwa’ a bakin kogin Basawa

Wani yaro da aka tsinta wanda ake zaton kamar ba dan Adam ba ne a yashe a bakin kogi ya haifar da tsoro da firgice da kuma bambancin ra’ayi, a inda wa

Ana zargin manajan banki da zambar Naira miliyan 10

An gurfanar da wani manajan banki a gaban Kotun Majistare da ke Titin Zungeru a birnin Kano bisa zarginsa da zamba cikin aminci inda ake zargin ya kar

‘Yadda masu zanga-zanga suka kashe min dan uwa a yankin Godogodo’

Wani Bafulatani mai suna Hashim Isma’il da ya sha da kyar a hannun mata masu zanga-zanga a garin Antang da ke masarautar Godogodo a karamar Hukumar Ja