Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta tabattar wa mai maganin gargajiya dan da ya kore

A ranar Litinin da ta gabata ce Kotun Shari’ar Musulunci ta Fagge da ke titin Post Ofis a Kano ta tabbatar wa Malam El-Tijjani Muhammad dan da matarsa

‘Yan banga sun kama kwamandansu kan hada baki da ‘yan fashi

Kungiyar ’yan banga a yankin Jenkwe da ke karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa ta kama daya daga cikin kwamandojinta mai kula da Duduguru mai suna Ezi

Yadda nakiyar kamfanin Sin ke hallaka mazauna kauyukan Neja

Mazauna kauyukan Luwa da Shamayangu da Gungu da ke Zungeru a karamar Hukumar Wushishi a Jihar Neja sun ce suna cikin tashin hankali sakamakon yadda na

‘Rabuwar kawunan Boko Haram alamar karyewarsu ce’

Sanarwar nada Abubakar Al-Barnawi a matsayin sabon shugaban kungiyar Boko Haram da kungiyar ISIS ta yi a makon jiya tare da samun baraka ta bangaren w

Masu filaye a wurin da za a gina garejin manyan motoci na Tafa sun nemi a biya su diyya

Masu filaye a daya daga cikin wurare biyu da aka killace don gina garejin manyan motoci a garin Tafa da ke kan hanyar Abuja zuwa Kaduna sun bukaci a b