Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sababbin ’yan kungiyar Ombatse suna kai hare-hare a kauyukan Nasarawa

Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa ta umarci hukumomin tsaro a jihar su soma gudanar da bincike cikin gaggawa don kamo tare da hukunta ’ya’yan sabuwar k

Za mu tabbatar da zaman lafiya ko ta halin kaka – Janar Buratai

Hafsan Hafsoshin Sojojin Najeriya Laftana Janar Yusuf Tukur Buratai ya nanata cewa sojojin Najeriya suna aiki ba dare ba rana don tabbatar da samuwar

Kotu ta wanke dan sandan da aka zarga da lalata da yara

Babban Kotun Jihar Bauchi ta 9 ta wanke wani dan sanda mai suna ASP Yusuf Ibrahim wanda ake zargi da lalata da kananan yara a cikin shagonsa da ke Ung

Hadarin mota ya ci mutum 7 ’yan gida daya

Wani hadarin mota da ya auku da motar Gombe Line a ranar Juma’ar da ta gabata a hanyar Maiduguri ya ci rayukan mutum 17 cikinsu har da mutum bakwai ’y

Abin da ya sa na kafa makarantar kimiyya – Bello Kirfi

A ranar Asabar din da ta gabata ce Makarantar Kimiyya ta Giwo Science Academy wadda Wazirin Bauchi Alhaji Muhammadu Bello Kirfi ya kafa ta yaye daliba