Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ta sayar da jaririnta tun yana ciki

A ranar Alhamis din makon jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Anambra ta gabatar wa manema labarai wata mace mai suna Chidinma Fabour Okorie mai shekar

An kama mutum biyu da fatar jakuna a Jigawa

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta kama wadansu matasa bisa zarginsu da yin fawan jakuna a kasuwar Maigatari da ke jihar. Matasan masu suna Ayuba Jacob

Tireloli 60 dauke da kayan agaji sun yi layar zana a Borno

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dattawa Sanata Mohammed Ali  Ndume, ya ce tireloli 60 daga cikin 113  dauke da kayayyakin abinci da Gwamn

Sojoji sun rutsa da barayin shanu a Zamfara

Sojojin Runduna ta daya da suke aikin kawar da barayin shanu da masu satar mutane a yankin Arewa maso Yamma sun fantsama cikin dazuzzukan da ke Jihar

Gwamnatin Filato za ta dauki malaman firamare 4000

Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato Malam Muhammad Nazifi ya bayyana cewa zuwa yanzu gwamnatin jihar ta kammala duk shirye-shirye domin daukar m