Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matar Bahaushe: Martani 2

Wani fitaccen Malami Addinin Musulunci da ke Bunza a Jihar Kebbi, kuma tsohon limamin sojoji a lokacin mulkin Janar Ibrahim Babangida, Malam Abubakar

Rikicin Gwamna da Minista ya hana ’yan gudun hijira samun tallafi a Taraba

Ministar Harkokin Mata, Sanata Jummai Alhassan ta zargi gwamnatin Jihar Taraba da kin ba ta kayan abincin da Gwamnatin Tarayya ta tura jihar don raba

An sace Fulani 26 cikin mako biyu a Jihar Kano

Fulani makiyaya na ci gaba da fuskantar tashin hankali sakakamon yadda ake ci gaba da sace su ana yin garkuwa da  su a kananan hukommin Doguwa da

Mutum 4600 za su sauke farali bana daga Jihar Katsina

Babban Daraktan Hukumar Alhazai ta Jihar Katsina Alhaji Muhammadu Abu Rimi, ya ce akalla maniyata aikin Hajji 4,622 ne ake sa ran su sauke farali bana

…Jigawa kuma mutum 2,369 za su sauke farali bana

Daraktan Shirye-Shirye na Hukumar Alhazai ta Jihar Jigawa Dokta Umar Labbo ya ce kimanin maniyyata 2, 369 ne ake sa ran za su halarci aikin Hajjin ban