Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Inganta asibitoci ya kyautata harkar kiwon lafiya a Jihar Kano’

Babbar Jami’a mai kula da babban asibitin Dawakin Tofa da ke Jihar Kano Hajiya Fatima Abdullahi ta ce yadda ake kyautata yanayin asibitoci da sauran c

Bishop Lamido ya koka kan rashin aikin yi a tsakanin matasa

Bishop din Wusasa da ke Zariya Rabaran Dokta Ali Buba Lamido ya koka kan karuwar rashin aikin yi a tsakanin matasa, inda ya ce bayanai sun nuna akwi m

Dogara ga Jibrin: Ka janye vatancinka gare ni ko mu hadu a kotu

Takaddamar badakalar kasafin kudi da ta kunno kai a Majalisar Wakilai a makon jiya bayan sauke Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na Majalisar Abdulmumini

An tsinci jaririn dan kwana biyu a leda

A safiyar ranar Lahadin da ta gabata ne aka tsinci wani jariri da bai wuce kwana biyu da haihuwa ba a cikin led a titin zagaye na Gombe, wanda aka kai

Abin da ya sa Babangida da Ali Gusau suka yi min juyin mulki – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce an yi masa juyin mulki ne shekara 31 da suka gabata domin yana kokarin korar wadansu manyan sojoji saboda samunsu