Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan Shi’a sun nemi a sako Sheikh Zakzaky domin yi masa jinya

Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun bukaci Gwamnatin Tarayya da kuma Hukumar Tsaro ta kasa (DSS) su sako malamin nasu domin ya je ya nemi maganin rau

An daura masa aure da mai cikin wata bakwai

Wani magidanci ya kai surikinsa gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Tashar Babiye a garin Bauchi yana rokon kotun ta raba aurensu da matarsa mai suna

Tsagerun Neja-Delta mavarnata ne – Masari

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya soki gwagwarmayar da tsagerun Neja-Delta a karkashin kungiyar Niger Delta Abengers ke yi, inda ya b

Ya nemi gwamnatin Kaduna ta gyara gidajensu da aka qona a rikicin bayan zaven 2011 a Zonkwa

Daya daga cikin shugabannin matasan garin Zonkwa, heldkwatar karamar Hukumar Zangon Kataf da ke Jihar Kaduna, Malam Sani Ibrahim Maitabarma, ya roki g

Majalisar Maccido ta gina wa al’ummar Numa asibiti da Masallacin Juma’a

Wata Majalisar Abokai mai zaman kanta da ake kira Majalisar Maccido da ke taimaka wa al’ummar yankunan karkara a karamar Hukumar Akwanga a Jihar Nasar