Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matar Gwamnan Kebbi ta shawarci mata su nemi ilimi

Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dokta Zainab Abubakar Atiku Bagudu ta shawarci mata su tashi tsaye wajen neman ilimi domin su taimaka wa mazansu, kuma su s

Za a dawo da dokar hana dabbobi yawo a kan titunan Gombe

Gwamnan Jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya sha alwashin dawo da dokar da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taba kafawa fiye da shekara 30

’Yan kwamiti sun kai Is’hak Hadeja kotu

’Yan kwamitin Gudanwar Gidan Talabijin din Jihar Jigawa (JTb) sun yi karar shugaban gidan talabijin din jihar Alhaji Is’hak Hadeja a gaban Babbar Kotu

Tirela ta murqushe xan shekara 11 a Kafanchan

A ranar Asabar da ta gabata ce wata tirela makare da siminti ta take wani yaro mai suna Mustafa Basiru dan shekara 11 a Layin Katsina da ke cikin gari

Har yanzu ana ci gaba da tsare mutanenmu ba tare da dalili ba – ’Yan Darul-Islam

Daya daga cikin shugabannin kungiyar Darul-Islam da suke zaune a Unguwar Dogarawa a karamar Hukumar Sabon Gari Jihar Kaduna ya koka kan yadda ake ci g