Kananan Labarai

Kananan Labarai

Donald Trump zan zava – Dan uwan Obama

Dan uwan Shugaban Amurka Barack Obama mai suna Malik Obama ya fito ya bayyana wa duniya cewa zai jefa kuri’a a zaben Amurka da za a gudanar a bana duk

Hadarin mota ya ci Uwargidan Asari Dokubo

Uwargidan tsohon jagoran tsagerun Neja-Delta Mujahid Asari Dokubo mai Zainab Dokubo ta rasu samakon hadarin mota a kan hanyarta ta zuwa Ibadan.

Gwamnatin Jigawa ta karrama Alhaji Ali Kwara

Gwamnatin Jihar Jigawa ta karrama fitaccen mai kama barayin nan Alhaji Ali kwara wanda ya shafe shekara 18 yana taimaka wa gwamnatin jihar wajen yaki

An zargi dagaci da yin lalata da yarinya a cikin tsohon masallaci

Wani dagaci a karamar Hukumar Garki da ke Jihar Jigawa ya shiga hannun ’yan sanda sakamakon zarginsa da yin lalata da wata yarinya ’yar shekara takwas

Yadda girgizar kasa ke barazana ga qauyen Hayin Magina a Jihar Kaduna

Mazauna garin Hayin Magina a karamar Hukumar Ikara, Jihar Kaduna sun dade suna haduwa da kwarya-kwaryar girgizar kasa, inda a bana girgizar ta shafi g