Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matar Gwamnan Kebbi ta shawarci mata su nemi ilimi

Matar Gwamnan Jihar Kebbi, Dokta Zainab Abubakar Atiku Bagudu ta shawarci mata su tashi tsaye wajen neman ilimi domin su taimaka wa mazansu, kuma su s

Jayayya da Shugaban Karamar Hukuma ta jefa Kwamandan Hisba gidan yari

Kwamadan Hisba na karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato Malam Abdullahi Isah wanda aka fi sani da Malam Dadi ya tafi zaman jiran shari’a a gidan yari s

Ta maka kishiyarta a kotu kan jifarta da karuwanci

A ranar Alhamis din makon jiya ne wata mata ta kai kishiyarta kara a gaban Kotun Shari’a ta daya da ke kofar Fadar Mai martaba Sarkin Jama’a a garin K

Ba ni na yi karar talakawana ba – Mai Tangale

Mai martaba Mai Tangale Dokta Abdu Buba Mai Sheru II, ya ce ba shi ne ya yi karar talakawansa a gaban kotu ba, ’yan sanda ne suka kai karar wadanda ak

’Yan banga sun kashe masu garkuwa da mutane a Taraba

’Yan banga sun kashe masu garkuwa da mutane su uku a kauyen Lallami da ke karamar Hukumar Bali a Jihar Taraba, a lokacin wata musayar wuta da suka yi