Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Talauci na hana ’ya’ya mata zuwa makaranta a Najeriya’

Wata Darakta a Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Bauchi, Hajiya Talatu Ahmed ta bayyana damuwa kan yadda har yanzu ake ci gaba da samu ’ya’ya mata da ba su sh

Gwamnatin Sakkwato za ta biya sadaki ga wadanda za su auri matan da suka warke daga yoyon fitsari

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta bayyana kudirinta na biyan sadaki ga duk mutumin da zai auri macen da ta taba samun cutar yoyon fitsari ta warke.

Saura kiris masu juyin mulki su kashe ni – Erdogan

Shugaban kasa Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya ce saura kiris masu yunkurin juyin mulkin makon jiya su kashe shi.

Arase ya ce bai ratse da motoci 24 ba

Mukaddashin Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya, Ibrahim Kpotun Idris, ya zargi magabacinsa Solomon Arase, da arcewa da motocin rundunar ’yan sanda 2

Jayayya da Shugaban Karamar Hukuma ta jefa Kwamandan Hisba gidan yari

Kwamadan Hisba na karamar Hukumar Isa a Jihar Sakkwato Malam Abdullahi Isah wanda aka fi sani da Malam Dadi ya tafi zaman jiran shari’a a gidan yari s