Buhari zai biya tsoffin sojojin Biyafara kudaden fansho
Minisan Tsaro ya ce za a biya su sauran hakkoki bayan Buhari ya yi musu afuwa.
Kananan Labarai
Minisan Tsaro ya ce za a biya su sauran hakkoki bayan Buhari ya yi musu afuwa.
Wata Kotun Majistire da ke Jihar Kaduna, ta bayar da umarnin yi wa wani matashi bulala 12 bayan samunsa da laifin satar wayoyin salula biyu samfurin i
Kabilar Irigwe sun nemi gwamnati ta kai musu dauki.
Za dauke ruwan daga ranar Litinin 18 zuwa Lahadi 24 ga Oktoba, 2021.
Sojoji sun dauki mako biyu suna yi wa ’yan ta’adda luguden wuta a jihohin biyu.