Kananan Labarai

Kananan Labarai

An nemi wadanda matar Shugaban kasa ta bai wa amana su ji tsoron Allah

Shugabar kungiyar Mata Musulmi Masu Da’awa ta Najeriya, reshen Jihar Neja Malama Rabi danladi Makun ta yi kira ga wadanda matar Shugaban kasa Hajiya A

Kotu ta daure masu unguwanni uku kan rikicin fili a Kaduna

Alkalin Kotun Titin Daura a garin Kaduna Mai shari’a Murtala J. Zubairu ya yanke hukuncin daurin shekara daidai ga Sarkin Mahuta, Mahmuda Sama’ila da

’Yan gudun hijira na fadawa karuwanci a Borno

Binciken da wata kungiya ta yi ya nuna cewa ana samun karuwar mata da ’yan mata da ke fadawa a cikin harkar karuwanci da wadanda ake yi wa fyade a san

Ta yanke azzakarin dan kishiyarta mai kwana 23

Mutanen kauyen Dafe a karamar Hukumar Shiroro a Jihar Neja sun ga abin jimami da tashin hankali bayan da wata mata mai suna Bara’atu Muhammad mai shek

kananan kabilu sun ce kada gwamnatin Buhari ta yi wa ’yan tawayen Neja Delta afuwa

kungiyar kananan kabilun Nijeriya ta yi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da kada ya kuskura ya yi wa ’ya’yan kungiyar Niger Delta Abengers da su