Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarkin Tanagle ya kai karar talakawansa kotu

Mai Tangale Malam Abdu Buba Maisheru II ya yi karar wadansu mutum 28 da suka fito daga masarautarsa a gaban Kotun Majistare da ke garin billiri bisa z

Zai yi wahala a yi sulhu da ‘Yan Neja-Delta – Bello Kirfi

daya daga cikin dattawan Arewa Alhaji Muhammadu Bello Kirfi Wazirin Bauchi ya bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Gwamnatin Tarayya su dauki mata

An kaddamar da gidan rediyon Dandal Kura

A makon jiya ne Gwamnan Jihar Borno Alhaji Kashim Shettima ya jagoranci bude gidan Rediyon Dandal Kura mai watsa shirye-shirye da harsunan Hausa da Ba

Allah Ya yi wa Mamman Kankiya rasuwa

A ranar Litinin da ta wuce ne Allah Ya yi wa Alhaji Muhammadu Kankiya wanda aka fi sani da Mamman Kankiya rasuwa, bayan gajeruwar rashin lafiya. Marig

Ta yi karar wanda ya yi karyar ita matarsa ce na kwana biyar

Wata mata da ta ce tana yin dan waken sayarwa a garin Tafa da ke hanyar Abuja zuwa Kaduna, ta kai karar wani mazaunin garin Suleja a Jihar Neja ofishi