Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta tsare dillalai biyu kan zargin cin amana da cuta a Jigawa

’Yan sanda a Jihar Jigawa sun gurfanar da wadansu mutum biyu a gaban Kotun Shari’a da ke Dutse bisa zarginsu da laifin hada baki da cuta ta hanyar say

Jirgin kasa ya murkushe tirelar dangote a Nasarawa

A safiyar Juma’a da ta gabata ne wani jirgin kasa dauke da fasinjoji 210) ya murkushe wata tirelar dangote mai Lamba Kogi AJ 426 dA da lambar kamfanin

…Tankar mai ta jawo konewar motoci 10 a Kano

Wata tankar dakon man fetur ta yi sanadiyyar konewar akalla motoci 10 bayan da ta kama da wuta a garin Dakatsalle da ke kan babbar hanyar Kano zuwa Ka

kasar Taiwan ta tallafa wa ’yan gudun hijirar Najeriya da kekunan guragu 200

Gwamnatin kasar Taiwan ta ba wa ’yan gudun hijira tallafin kekunan guragu 200, inda Jakadan kasar Taiwan a Najeriya, Mista Morgan Chao jim kadan ya mi

Ana zargin matar aure da karya ’ya’yan kishiya da azabtar da su

’Yan banga a yankin Kwamba da ke Suleja a Jihar Neja suna bincikar wata matar aure mai suna Maryam Idris kan zarginta da musguna wa ’ya’yan kishiyarta