Kananan Labarai

Kananan Labarai

dalibai sun kashe dan uwansu a Gaya

Wasu dalibai da ba a tantance ko su wane ne ba a makarantar Sakandaren Kimiyya ta Gwamnati da ke garin Gaya a Jihar Kano, sun kashe wani dan uwansu da

’Yan Sara-Suka suka sare hannun dayansu

Rikici a tsakanin matasa ’Yan Sara-Suka ya jawo sare hannun daya daga cikinsu mai suna Ali Magaji mai shekara 18. Yaran dukkansu makwabtan juna ne, Al

Tsadar shinkafa: Sarkin Musulmi da Gwamna Tambuwal sun bukaci a bude iyakokin kasa

Sakamakon tsada da halin kunci da talakawan kasar nan suke ciki, Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar da Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Ami

Sarakunan Arewacin Gombe sun bukaci jama’a su zauna lafiya

Sarakunan Nafada da Funakaye da Hakimin Kwami da ke Arewacin Jihar Gombe sun bukaci al’ummar yankin su zauna lafiya, inda suka ce sai da zaman lafiya

dangote ya aika da tirela 106 don ciyar da ’yan gudun hijira a azumi

Akalla ’yan gudun hijira dubu 30 ne da iyalansu za su fara cin gajiyar tallafin Gidauniyar dangote na ciyarwar azumi, a karon farko a wasu daga cikin