Dubun masu damfara a ATM ta cika a Jigawa
An kama su bayan sun ciri kudi daga asusun bankin mutumin da suka damfara.
Kananan Labarai
An kama su bayan sun ciri kudi daga asusun bankin mutumin da suka damfara.
Za a tura horarrun karnuka don sa kafar wando daya da masu neman hana zaben.
’Yan sandan sun ce mutumin ya rika zagaya garin yana harbin kan mai uwa da wabi.
’Yan sanda sun kama wasu Dodanni guda biyu da ake zargi da hannu wajen aikata fashi da makami ga wani mazaunin yankin Melege da ke Karamar Hukumar Owo
Gwamnatin ta ce dokar za ta fara aiki ne daga ranar daya ga watan Disamba.