Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama mutum hudu kan kashe Kanar Sama’ila

’Yan sanda sun kama mutum hudu da ake zargi da hannu a kashe hafsan sojan nan Kanar Sama’ila Yunusa a Kaduna.

Miji ya kore dan da matarsa ta haifa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke Fagge Post Office a birnin Kano ta fara sauraren wata shari’a da wata mace ta kai gare ta inda take neman kotun ta tila

Tsagerun Neja-Delta sun yi watsi da yunqurin tattaunawa

Tsagerun Neja-Delta a karkashin sabuwar kungiyarsu ta Niger Delta Abengers (NDA) sun sake sanya bam ga wani bututun mai ’yan awanni bayan da Mukaddash

CAN da MURIC sun bukaci a yi bincike kan kashe wanda ake zargi da vatanci ga Annabi

Sakamakon kisan da aka yi wa wata mace ’yar kabilar Ibo mai suna Bridget Agbahime a Kano bisa zarginta da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW), kungiy

…Wajibi ne a yi wa Shugaba Buhari addu’o’i na musamman – Sheikh Ningi

Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Bauchi Sheikh Salihu Suleiman Ningi ya bayyana cewa wajib