Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hillary ta kafa tarihin zama mace ta farko da Democrats ta zava ’yar takara

Rahotanni daga kasar Amurka sun ce Hillary Clinton ta samu yawan wakilan da ake bukata domin zama ’yar takarar shugabancin kasar a Jam’iyyar Democrat

Rashin biyan albashi: Ana azabtar da ma’aikatan Jihar Katsina – Majigiri

Sabon Shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Katsina Alhaji Salisu Majigiri ya zargi gwamnatin jihar da gaza biyan albashi da kuma ciwo bashin kusan Naira bi

Ba na binciken Jonathan – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya musanta ikirarin da tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi cewa hukomomin kasar nan na bincikensa kan zargin c

Tafsirin Ramadan: Jama’atu ta nemi malamai su yi wa Buhari addu’a

Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta kasa (JNI) ta bukaci malamai da al’ummar Musulmi su yi amfani da watan Ramadan wajen yi wa Shugaban kasa Muhammadu B

Jami’an tsaro sun kwato shanu 507 a Kagarko

A ranar Alhamis din makon jiya ne jami’an tsaro a karamar Hukumar Kagarko da ke Kudancin Jihar Kaduna suka yi nasarar kwato shanu 507 da tumaki 50 da