Kananan Labarai

Kananan Labarai

Izala ta goyi bayan gwamnatin Buhari kan yaki da cin hanci

kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa ta nuna goyon bayanta ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan shirin gwamnatinsa na yaki

Yaki da Boko Haram: A kara ba jami’an tsaro goyon baya – Sheikh Modu Mustapha

Wani fitaccen malamin addinin Musulunci da ke Maiduguri a Jihar Borno, Sheikh Modu Mustapha ya bukaci jama’ar yankin Arewa maso Gabas da yakin Boko Ha

‘Mugun gudu da abubuwan hawa ke kawo hadari a kasar nan’

Kwamandan Hukumar Kiyaye Hadurruka ta kasa (FRSC) na shiyyar Saminaka a Jihar Kaduna, ACC Moses Audu ya ce mugun gudu da masu abubuwan hawa suke yi a

An kama dagaci saboda yi wa mai kusumbi ciki

Jama’ar garin Dankala da ke gundumar kauran Wali a  karamar Hukumar Kudan da ke Jihar Kaduna sun yi wa dagacinsu mai suna Haruna Ahmad ature tare

Matan da suka karairaya yaro sun gurfana a gaban kotu

A shekaranjiya Laraba ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta gurfanar da matan nan da ake zargi da karairaya dan kishiyarsu dan wata 20 mai suna Musa M