Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan Boko Haram sun kashe babban mai hada musu bama-bamai

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa mayakan kungiyar ’yan ta’adda ta Boko Haram, sun kashe babban mai hada bama-bamai na kungiyar, yayin da wanda

Wanne ya fi amfani: Qayyade farashin kayayyaki ko qarin albashi?

Ganin yadda al’amura suka ta’azzara a kasa, shin wane mataki ya kamata Gwamnatin Tarayya ta dauka domin sama wa al’ummar kasa sauki?

Jirgin kasa ya kade shanu 60 a tsakanin Kaduna da Abuja

Wani jirgin kasa da ke tafiya a kan sabon titin dogo da ya hade Kaduna da Abuja, ya auka kan wani garken shanu da suka bi ta kan gadar da jirgin ke bi

Ba ni ne shugaban ’yan Shi’a ba – Yakubu Yahaya

Jagoran ’yan Shi’a na Jihar Katsina Malam Yakubu Yahaya ya ce ba shi ne shugaba ko mukaddashin shugaban ’yan Shi’a (na kasa ba) kamar yadda wadansu ke

An daure wadanda suka kashe ma’aikatan NDLEA shekara 40

Babban Kotun Jihar Adamawa ta yanke wa mutum takwas da suka kashe ma’aikatan Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun kwayoyi (NDLEA) su biyu, dauri sheka