Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarakunan Borno biyu sun koma fadojinsu bayan kwato su daga Boko Haram

Biyu daga cikin sarakunan  Jihar Borno da mayakan Boko Haram suka kora daga fadojinsu sun koma fadojin a ranar Asabar da ta gabata bayan shafe wa

Alqa’ida ta ce ita ta kai hari a Nijar

Kungiyar Alka’ida a Yankin Afirka (AkIM) ta ce mayakanta ne suka kai hare-haren rokoki a Kamfanin Hakar Ma’adanan Yuraniyum na Faransa da ke Jamhuriya

’Yan Boko Haram sun kashe babban mai hada musu bama-bamai

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa mayakan kungiyar ’yan ta’adda ta Boko Haram, sun kashe babban mai hada bama-bamai na kungiyar, yayin da wanda

Wanne ya fi amfani: Qayyade farashin kayayyaki ko qarin albashi?

Ganin yadda al’amura suka ta’azzara a kasa, shin wane mataki ya kamata Gwamnatin Tarayya ta dauka domin sama wa al’ummar kasa sauki?

Jirgin kasa ya kade shanu 60 a tsakanin Kaduna da Abuja

Wani jirgin kasa da ke tafiya a kan sabon titin dogo da ya hade Kaduna da Abuja, ya auka kan wani garken shanu da suka bi ta kan gadar da jirgin ke bi